Translation of "Singa" into Hausa
Zaki, zaki are the top translations of "Singa" into Hausa. Sample translated sentence: Singa seolah-olah akan “makan rumput” dan tidak menyerang ternakan orang Yahudi. ↔ Ya ce zaki zai ci ciyawa, wato ba zai yi wa dabbobin Yahudawa lahani ba.
Singa
-
Zaki
Singa seolah-olah akan “makan rumput” dan tidak menyerang ternakan orang Yahudi.
Ya ce zaki zai ci ciyawa, wato ba zai yi wa dabbobin Yahudawa lahani ba.
-
Show algorithmically generated translations
Automatic translations of "Singa" into Hausa
-
Glosbe Translate
-
Google Translate
Translations with alternative spelling
singa
noun
grammar
-
zaki
nounMengapakah Daud tidak takut dengan singa, beruang, dan gergasi?
Me ya sa Dauda bai ji tsoron zaki da bear da kuma wani ƙaton mutum ba?
Images with "Singa"
Add example
Add
Translations of "Singa" into Hausa in sentences, translation memory
Apakah yang Daud buat semasa singa dan beruang menyerang biri-birinya?
Mene ne Dauda ya yi sa’ad da zaki da kuma wata dabba da ake kira bear suka kama tumakinsa?
Tidak kira sama ada Syaitan menyerang “seperti singa yang mengaum” atau menyamar “seperti malaikat yang gilang-gemilang,” cabaran yang telah diungkit olehnya adalah sama. Dia mendakwa bahawa jika anda menghadapi cubaan atau godaan, anda akan berhenti menyembah Tuhan.
(Misalai 24:10) Ko Shaiɗan ya kasance kamar “zaki mai-ruri” ko “kamar shi mala’ika na haske” ne, ƙalubalensa ya kasance ɗaya ne: Ya ce sa’ad da ka fuskanci gwaji, ko jarabta, za ka bar bauta wa Allah.
Dia menulis, “Terdapat sebuah lukisan serigala dan domba, anak kambing dan harimau bintang, dan anak lembu serta anak singa yang hidup aman dan dipimpin oleh seorang budak kecil. . . .
Ya rubuta cewa: “Ɗaya daga cikin hotunan yana ɗauke da hoton “kyarketai da tumaki da ɗan akuya da damisa da ɗan maraƙi da kuma zaki, dukansu suna zaman lafiya, kuma wani ƙaramin yaro ne yake ja-gorarsu. . . .
Adakah Tuhan yang kamu sembah dapat menyelamatkan kamu daripada singa-singa ini?”
Allah da kake bauta wa ya cece ka kuma daga zakuna?’
17 Mengapakah Yehuwa menyelamatkan Paulus daripada “mulut singa”?
17 Me ya sa aka ceci Bulus daga “bakin zaki”?